in ,

Asara Lyrics by Mctarpha

Intro

Word movement Samtine Tinosax Lets do this ha

Vrese 1

Ka rike duniya
Na rike Yesu
Ka dauki vanity
na dauki ceto
Kana ta jin kai wai kana da kome
bayan ina tare da mai bada komai
Kai mallam kayi asara
Zauna ka ji pasara
Don ka samu nasara
Mulkin sama fa ba kamar harbin karon kan isak bane
Kai Mallam sai ka dauki seti
In ba haka ba akwai Azaba,
Ga walakili ga wuta ga kasko
Za’a kona baki mai ce babu Yesu
Har da ayukan su
Ama jinkan sa fa ba iyaka
Life without Christ e de like bitter leave
when you allow him to wash you, you go de like egusi soup
In ba haka ba akwai azaba

Chorus

Ka yi asara, ka yi asara
in baka da Yesu
Ka yi asara, ka yi asara

in baka da Yesu
Kayi asara rashi a banza in baka da shi
ka yi asara
Kayi asara rashi a banza in baka da shi
ka yi asara.

Verse 2

Pikin wey say e no de hear word
E go wound em hand by em self
We tell you Jesus is the way
You de look me like say I de sale shit
Ranan tashin kiyama
You go see him but you no go fit follow him
Dun ka ki ka bishi a duniya
And he is the only way
Duk wani buga bugan ka, cuwa cuwan ka,
bai fit da kai
Arzikin ka bai fitda kai
Connection naka bai fitda kai
Even your connection is looking for this connection to get to heaven
Toh mai Kake jin kai da shi ne ha ha ha
Idan kunne ya ji
Gangan jiki ya tsira
Your body, your spirit, your soul
Dukkan su ai sun tsira
Toh menene kuke jira ne
Lift up your hands and say Jesus come into my life
Be my lord and savour
Yau na karbe ka, Ka zama ubangiji na
Don ban son inyi asara
don ban son inyi asara
what!

Chorus

Ka yi asara, ka yi asara
in baka da Yesu
Ka yi asara, ka yi asara
in baka da Yesu
Kayi asara rashi a banza in baka da shi
ka yi asara
Kayi asara rashi a banza in baka da shi
ka yi asara

Verse 3

Kamar wadda ya dibi wankan farare
Moto yazo ya pesa masa chabi
Piss chiss yayi asara
Sai ya koma ya yi wani wanka
Hmm haa in bakka da yesu
Sai ka koma ya wanke ka cikin jinin sa
Wato sabon haifuwa kenan, ka samu aljanna
Kamar wadda ya bar Haskeke yayi tsalle ya shiga duhu Wai ya samu safety
kai Mallam Kasan kaima kayi asara
He is the truth
the light
the way
that leads to the father
Without him you will never get to the father
You wanna be a boy and girl to the father
You gotta accept the one that was given by the father
He’s the one that can take you go far dear
Babu asara cikin sunan Yesu
In ba haka ba

Chorus

Ka yi asara, ka yi asara
in baka da Yesu
Ka yi asara, ka yi asara
in baka da Yesu
Kayi asara rashi a banza in baka da shi
ka yi asara
Kayi asara rashi a banza in baka da shi
ka yi asara

Outro

Ka yi asara, ka yi asara
in baka da Yesu
Ka yi asara, ka yi asara
in baka da Yesu
Kayi asara rashi a banza in baka da shi
ka yi asara
Kayi asara rashi a banza in baka da shi

ka yi asara

Written by Mctarpha

Written by MNM

Your source for entertainment news, celebrity gossip, gadgets & nards, business & finance and more​. Check out the hottest fashion, movies and TV shows!

Comments

Leave a Reply

Loading…

0

Confidence Lyrics by Biwan ft Benkhalifa

Hallelujah Lyrics by Mctarpha ft Thravee